Jump to content

Wq/ha/John F. Kennedy

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > John F. Kennedy
Wannan sabon iyaka wanda nike magana akan su ba wai jerin alkawurra bane - jerin matsaloli ne. Ba wai sun hada ababen da nike shirin yi wa mutanen Amurka bane, sai dai ababen da nike niyyan tambaya daga gare su.

John Fitzgerald Kennedy (29 ga watan Mayu, shekara ta 1917 zuwa 22 ga watan Nuwamban shekarar 1963), wanda akan kira shi da JFK ko kuma Jack, shine shugaban kasar Amurka na 35 (shekara ta 1961 zuwa shekarar 1963),kuma sanatan kasar Amurka mai wakiltar Massachusetts (shekara ta 1953 zuwa shekarar 1960), sannan kuma dan majalisar Amurka, (a shekarar 1947 zuwa shekarar 1953).

Zantuka

[edit | edit source]
Yaƙi zai cigaba da wanzuwa har zuwa wata rana mai nisa wanda azzalumi zai samu suna da matsayi irin wanda jarumi ke samu a yau
  • Wai a ina kuke ne tun tuni, ina nan a wannan tashar bas ina jiran ku tun tsawon mako guda kenan yanzu.
    • Kennedy yayin ceto shi